Wani sabon harin ‘yan bindiga ya sake kashe mutane 9 a jihar Filato

  • Posted by: Gidauniya FM Kano

A YAU Tinubu Zai Tafi Guinea-Bissau Halartar Taron ECOWAS

  • Posted by: Gidauniya FM Kano

Twitter zai maka mai Facebook a kotu saboda yi masa kishiya

  • Posted by: Gidauniya FM Kano

Bukatar Dakatar Da Kara Kudin Wutar Lantarki A Nijeriya.

  • Posted by: Gidauniya FM Kano

Kotu Ta Bayar Da Belin Abba Kyari Bayan Wata 18 A Gidan Yari

  • Posted by: Gidauniya FM Kano

Tinubu Zai Sanya Sabuwar Ranar Da Za’a Gudanar Da Kidayar Jama’a Da Gidaje – NPC

  • Posted by: Gidauniya FM Kano

Gwamnan Taraba Ya Rage Wa Daliban Jami’a Rabin Kudin Makaranta

  • Posted by: Gidauniya FM Kano

Gwamnan ya yaba wa alhazan dangane da yadda suka kiyaye dokikin kasar Saudiyya. Daga Musa Ado Musa Gwamna Bala Muhammad ya raba wa duk alhazan Jihar Bauchi riyal dari uku-uku bayan sun kammala sauke farali a birnin Makkah. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Alhaji Mukhtar Gidado ya fitar a wannan Juma’ar, ta ce fiye da alhazan jihar 3000 ne suka samu wannan kyautar ta karin abin guzuri. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN ya ruwaito Alhaji Gidado na cewa gwamnan ya bayar da kyautar kudin ne ga alhazan jihar yayin da ya ziyarci sansaninsu a kasa mai tsarki. Alhaji Gidado ya ce gwamnan wanda ya ziyarci sansanin alhazan a filin Mina, ya yaba da yadda suka zama jakadu nagari ta hanyar riko da kyawawan dabi’u da kiyaye dokokin kasar ta Saudiyya. Kamfanin Dillancin Labaran na NAN ya ruwaito cewa kyautar riyal dari uku-uku da duk alhazan suka samu za ta iya kai Naira 75,000 a kudin Najeriya.

  • Posted by: Gidauniya FM Kano